Sirrika Da Hanyoyin Da Zaka Daina Luwadi In Har Kana Yinsa

Sirrika Da Hanyoyin Da Zaka Daina Luwadi In Har Kana Yinsa

Shin kana fama da masifar neman maza (wato luwadi)? Yau ina dauke da wasu shawarwari ne a gareka da zasu taimaka kama wajen yaye wa kanka wannan bala'i.

Haka kuma mata masu fama da addiction na madigo, kuma in har kuka yi amfani da wannan shawarwari Insha Allahu zaku yi hannun riga da madigo gaba daya.

Da farko dai barka da zuwa eniya.ga sannan ga jerin muhimman hanyoyi nan da zaka bi domin rabuwa da matsalar cutar luwadi  ko madiog a sauwake:

  1. Na farko ka yawaita sallah akan lokacinta
  2. Kada ka bari tsarki ya kwace maka
  3. Ka yi nesa da duk mai wannan harka irin taka
  4. Ka yawaita karatun al'qurani
  5. Ka yawaita zikiri, istigfari da neman tuba
  6. Ka guji zama waje daya kai kadai
  7. Ka guji mu'amala da wadanda kuka taba harka dasu
  8. Ka guji yawan kalle kalle (musamman bidiyos)
  9. Ka yawaita shan lemon tsami akai akai
  10. Na karshen ka yawaita addu'ar shiriya gareka da sauran musilmi.

Allah ya tsaremu daga wannan bakar masifa ameen.

Kada ka manta kayi comment sannan kayi share na wannan rubutu domin wasu su amfana.


Da fatan kaji dadin sauke wannan hausa novel ko karanta wannan post?

Kayi comment da share na wannan novel ko post, sannan ka yi join din tasharmu ta telegram, duba kasa.

Leave Your Comment

0 Comments