Hausa Inspirational Quotes, Sir Abubakar Tafawa Balewa

Hausa Inspirational Quotes, Sir Abubakar Tafawa Balewa

Hausa Quotes

* Karka Zurfafa Kiyayya Da Tsauri Ga Mutumin Da Kake Kinsa, Wata Rana Zai Iya Juyewa Masoyinka - Hausa Inspirational Quotes *

* Idan Kana Son Kayi Rayuwa Cikin Mutunci To Ka Guji Son Abun Hannun Mutane Koda Na Mahaifinka Ne - Hausa Inspirational Quotes *

* Hidima Ga Sauran Al'umma Shine Kwatankwacin Kudin Hayar Daka Biya Na Gidanka Na Duniya - Muhammad Ali *

* Abota Ba Wani Abu Bane Da Ake Koya A Makaranta, Amma In Har Baka San Ma'anar Abota Ba. Tamkar Baka Koyi Komai Bane - Muhammad Ali *

* Yana Da Amfani Mu Fara Mutunta Junanmu Kafin Mu Bukaci Duniya Ta Mutunta Mu - Sir Abubakar Tafawa Balewa *

* Rayuwa Nada Sauki, Kawai Ya Danganta Da Yadda Ka Tsara Irin Taka Rayuwar Kuma Ka Dauketa - Abba Abdullahi Garba *


Da fatan kaji dadin sauke wannan hausa novel ko karanta wannan post?

Kayi comment da share na wannan novel ko post, sannan ka yi join din tasharmu ta telegram, duba kasa.

Leave Your Comment

0 Comments