Sirrin Mallakar Miji a Musulinci Kuma Na Har Abada

Sirrin Mallakar Miji a Musulinci Kuma Na Har Abada

Shin kina son ki ga kin mallake mijinki? Kuma bakya son zuwa wajen wani kazamin kafirin 'dan tsubbu (boka).

Sirrin Mallakar Miji

Hakan abu ne mai matukar kyau kwarai da gaske, domin dama shi zuwa wurin boka haramun ne, da yardar Allah a cikin wannan post zan wallafa sahihan hanyoyin mallakar miji a sauwake.

Mai karatu kana/kina tare da Abba, dan haka sai ki ci gaba da karatu domin sanin wadannan sirrika na mallakar miji.

Wasu matan sun gwammace suje wajen wani malami domin ya 'dan basu wani siddabaru na mallakar miji (illegally) yayin da hakan babbar katobara ce kwarai da gaske.

Also Read: Matsalar Saurin Inzali, Abinda Ke Kawo Shi Da Maganinsa

Domin mallakar naki mijin, ga gungun jerin shawarwari nan masu tarin yawa, da yardarAllah zasu amfaneki.

Kuma wadannan hanyoyi an tsarasu ne bisa koyarwar Manzo, kuma a musulince.

Hanyoyi 5 Na Mallakar Miji Cikin Sauki

  1. 6ter ya kasance duk irin maganar da zata dara harshenki ta fito daga bakinki mai dadi ce a kunnen mijinki wadda zata sashi murmushi da jin dadi
  2. 'Yar uwa hallau ya kasance kin dauki mijinki tamkar shine sarki kece bafadiya, ta wajen mutuntashi, juriya wajen daukar laifinsa ya dawo kanki saboda bashi gaskiya ko da kuwa kece da gaskiya
  3. Ki kasance mai sakin fuska, dasa murmushi akan fuskarki ga mijinki duk lokacin da ya shigo gida ya sameki cikin farin ciki, koda ko akasin haka ne
  4. Kar kuma ki zamo mai girman kai wajen bashi hakkokin zamanku, abinda yake so ki yi mishi matukar wannan abun bai sabawa addini ba
  5. 6ter kada ki kasance kowanne lokaci cikin fushi ko bacin rai da mijinki, domin fushi shi ne kofar wanne irin sharri dake faruwa.

Wannan sune 'yan takaitattun shawarwari guda biyar na sirrin mallakar miji, to amma akwai daya side din ma.

Don dai kada a zuba b*atsa a rubutun shi yasa ba zan wallafasu a nan ba.

To amma wadannan din ma Alhamdulillah, da fatan 'yar uwa zaki yi amfani dasu, ina da yakinin komai zai zama normal.


Da fatan kaji dadin sauke wannan hausa novel ko karanta wannan post?

Kayi comment da share na wannan novel ko post, sannan ka yi join din tasharmu ta telegram, duba kasa.

Leave Your Comment

0 Comments