Kasancewar har yanzu akwai wadanda ke shiga tsarin InksNation, wanda mafiya yawancin masu bincike su ka yi muwafaka damfara ce.
Wannan dalili yasa daya daga cikin tsoffin mambobin wannan tafiya (Ibrahim Abubakar Mubi) ya yi dogon nazari tare da harhado dukkanin bayanai akan Insknation.
Domin duba da irin yadda mutane ke ikirarin abun, da alamu saqar ba haka take ba.
Duba kasa ka dauko littafin, domin jin cikakkiyar harkallar dake tattare cikin InksNation.
Name: Inksnation Alamomin Tambaya?
Author: Ibrahim Abubakar Mubi
Size: 1.16MB
Uploader: Abba Abdullahi Garba
Compiler: Ibrahim Abubakar Mubi
Format: PDF Document
Date Modified: October 24, 2020
Description: InksNation, alamomin tambaya, shin legit ne ko kuwa dai sabga ce ta damfara? Karanta littafin domin yi warware abin dake cikin inksnation gaba daya.
Download InksNation Alamomin Tambaya PDF Book
Da fatan kaji dadin sauke wannan hausa novel ko karanta wannan post?
Kayi comment da share na wannan novel ko post, sannan ka yi join din tasharmu ta telegram, duba kasa.
0 Comments